Zabura 13:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ka dube ni, ya Ubangiji Allahna, ka amsa mini, Ka mayar mini da ƙarfina, don kada in mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ka dube ni ka amsa mini, ya Ubangiji Allahna. Ka ba da haske ga fuskata, ko in yi barci cikin mutuwa; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |