Zabura 13:1 - Littafi Mai Tsarki1 Har yaushe za ka manta da ni, ya Ubangiji? Har abada ne? Har yaushe za ka ɓoye mini fuskarka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Har yaushe, ya Ubangiji? Za ka manta da ni har abada ne? Har yaushe za ka ɓoye fuskarka daga gare ni? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |