4 Mutumin da yake yi wa Ubangiji biyayya, Hakika za a sa masa albarka kamar haka.
4 Ta haka mai albarka yake wanda yake tsoron Ubangiji.
Idan kun yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, dukan albarkun nan za su sauko muku, su zama naku.
Zai sa wa dukan waɗanda suke tsoronsa albarka. Babba da yaro.