Zabura 123:2 - Littafi Mai Tsarki2 Kamar yadda bara yake dogara ga maigidansa, Baranya kuma ga uwargijiyarta, Haka nan muke zuba ido gare ka, ya Ubangiji Allahnmu, Har mu sami jinƙanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Kamar yadda idanun bayi suna duban hannun maigidansu, kamar yadda idanun baiwa suna duban hannun uwargijiyarta, haka idanunmu suna duban Ubangiji Allahnmu, sai ya nuna mana jinƙansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |