3 Ku maƙaryata, me Allah zai yi da ku? Yaya zai hukunta ku?
3 Me zai yi maka, me kuma ya fi, ya kai harshe mai yaudara?
To, wace fa'ida kuka samu a lokacin nan, a game da aikin da kuke jin kunya a yanzu? Lalle ƙarshen irin wannan aiki mutuwa ne.
Me mutum ya amfana in ya sami duniya duka a bakin ransa? Me kuma mutum zai iya bayarwa ya fanshi ransa?
Wace sa zuciya take ga marar tsoron Allah? Sa'ad da Allah ya datse shi, ya ɗauke ransa?