2 Bari jama'ar Isra'ila su ce, “Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.”
2 Bari Isra’ila yă ce, “Ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.”
Ya Ubangiji, talikanka duka za su yabe ka, Jama'arka kuma za su yi maka godiya!
To, a koyaushe, sai mu yi ta yabon Allah ta wurinsa, sadakar da muke miƙawa ke nan, wato mu yabe shi, muna ta ɗaukaka sunansa.
Salama da jinƙai su tabbata ga duk masu bin ka'idar nan, wato Isra'ilar gaske ta Allah.