Zabura 112:1 - Littafi Mai Tsarki1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Mai farin ciki ne mutumin da yake tsoron Ubangiji, Mai farin ciki ne shi wanda yake jin daɗin yin biyayya da umarnansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yabi Ubangiji. Mai albarka ne mutumin da yake tsoron Ubangiji, wanda yakan sami farin ciki mai girma a umarnansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |