Zabura 101:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ba zan jure da mugunta ba ko kaɗan. Na ƙi jinin ayyukan waɗanda suka bijire wa Allah, Ba ruwana da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ba zan kafa a gaban idanuna 1 wani abu marar kyau ba. Na ƙi jinin ayyukan mutane marasa aminci; ba za su manne mini ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |