Zabura 100:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kada fa a manta da cewa, Ubangiji shi ne Allah! Shi ne ya yi mu, mu kuwa nasa ne, Mu jama'arsa ne, mu garkensa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku san cewa Ubangiji shi ne Allah. Shi ne ya yi mu, mu kuwa nasa ne; mu mutanensa ne, tumakin makiyayarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |