Zabura 10:7 - Littafi Mai Tsarki7 Maganganunsa suna cike da zage-zage, da ƙarairayi, da barazana, Yana da saurin faɗar maganganun ƙiyayya da na mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Bakinsa ya cika da zage-zage da ƙarairayi da kuma barazana; wahala da mugunta suna a ƙarƙashin harshensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |