Zabura 10:11 - Littafi Mai Tsarki11 Mugun mutum yakan ce wa kansa, “Allah bai kula ba! Ya rufe idonsa, ba zai taɓa ganina ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Yakan ce wa kansa, “Ai, Allah ya manta; ya rufe fuskarsa ba ya gani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |