Zabura 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Yana kama da itacen da yake a gefen ƙorama, Yakan ba da 'ya'ya a kan kari, Ganyayensa ba sa yin yaushi, Yakan yi nasara a dukan abin da yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Yana kama da itacen da aka shuka kusa da maɓulɓulan ruwa, wanda yake ba da amfani a daidai lokaci wanda kuma ganyensa ba sa bushewa. Duk abin da yake yi, yakan yi nasara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |