Zabura 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Albarka ta tabbata ga mutumin da Ba ya karɓar shawarar mugaye, Wanda ba ya bin al'amuran masu zunubi, Ko ya haɗa kai da masu wasa da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Mai farin ciki ne mutumin da ba ya aiki da shawarar mugaye ko yă yi abin da masu zunubi suke yi ko yă zauna tare da masu yin ba’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |