Yunana 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Yunusa ya fita daga birnin, ya yi wajen gabas, ya zauna. Ya yi wa kansa rumfa, ya zauna a inuwarta, yana jira ya ga abin da zai sami birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Yunana ya fita daga birnin ya yi wajen gabas, ya zauna. A nan ya yi wa kansa rumfa, ya zauna cikin inuwarta yana jira yă ga abin da zai sami birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |