Yunana 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 Na tafi can ƙasa ƙarƙashin tussan duwatsu. Ƙasar da ƙofarta take rufe har abada, Amma ka fitar da ni daga cikin ramin, ya Ubangiji Allahna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Na nutsa har ƙarƙashin tuddai; a ƙarƙashin duniya, ka rufe ni har abada. Amma ka dawo da raina daga rami, Ya Ubangiji Allahna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |