Yowel 2:5 - Littafi Mai Tsarki5 Motsin tsallenta a kan duwatsu kamar Motsin karusa ne. Kamar kuma amon wutar da take cin tattaka. Kamar runduna mai ƙarfi wadda ta ja dāgar yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Da motsi kamar na kekunan yaƙi sun tsallake ƙwanƙolin duwatsu, kamar ƙarar harshen wuta mai cin tattaka, kamar runduna mai ƙarfi wadda ta ja dāgār yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |