4 Kamar doki take, Tana gudu kamar dokin yaƙi.
4 Suna da kamannin dawakai; suna gudu kamar dokin yaƙi.
Kamannin fārin nan kuwa kamar dawakai ne da suka ja dāgar yaƙi, a kansu kuma da wani abu kamar kambin zinariya, fuskarsu kuwa kamar ta mutum,
Sa'an nan dawakai sun yi ta rishi Suna ƙwaƙular ƙasa da kofatansu.
Ku ji amon bulala da kwaramniyar ƙafafu, Da sukuwar doki da girgizar karusai!