Yowel 2:3 - Littafi Mai Tsarki3 Tana cinye shuke-shuke kamar wuta, Ƙasa kamar gonar Adnin take kafin ta zo, Amma a bayanta ta zama hamada, Ba abin da ya tsere mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 A gabansu wuta tana ci, a bayansu ga harshen wuta yana ci, A gabansu ƙasa ta yi kamar gonar Eden, a bayansu kuma jeji ne wofi, babu abin da ya kuɓuce musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |