Yowel 2:28 - Littafi Mai Tsarki28 “Bayan wannan zan zubo Ruhuna a kan jama'a duka, 'Ya'yanku mata da maza za su iyar da saƙona, Tsofaffinku kuwa za su yi mafarkai, Samarinku za su ga wahayi da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 “Daga baya kuma, zan zuba Ruhuna a bisan dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, tsofaffinku za su yi mafarkai, matasanku za su ga wahayoyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |