Yowel 2:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ku mutanen Isra'ila, za ku sani ina cikinku, Ni ne kuwa Ubangiji Allahnku, ba wani kuma, Ba kuma za a ƙara kunyatar da mutanena ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Sa’an nan za ku sani ina cikin Isra’ila, cewa ni ne Ubangiji Allahnku, babu wani kuma; mutanena ba za su ƙara shan kunya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |