Yowel 2:26 - Littafi Mai Tsarki26 Yanzu za ku ci abinci a wadace ku ƙoshi, Za ku yabi sunan Ubangiji Allahnku, Wanda ya yi muku abubuwa masu banmamaki, Ba kuma za a ƙara kunyatar da mutanena ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Za ku sami a wadace ku ci, har sai kun ƙoshi, za ku kuma yabi sunan Ubangiji Allahnku, wanda ya yi muku ayyukan banmamaki; mutanena ba za su ƙara shan kunya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |