Yowel 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ya ku manoma, ku yi baƙin ciki, Ku yi kuka, ku da kuke lura da gonakin inabi, Gama alkama, da sha'ir, Da dukan amfanin gonaki sun lalace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ku fid da zuciya, ku manoma, ku yi ihu, ku masu noma inabi; ku yi baƙin ciki saboda alkama da sha’ir, saboda an lalata girbin filaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |