Yoshuwa 9:6 - Littafi Mai Tsarki6 Suka tafi wurin Joshuwa da Isra'ilawa a zango a can Gilgal, suka ce musu, “Daga ƙasa mai nisa muka fito, yanzu fa, sai ku yi alkawari da mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sai suka je wurin Yoshuwa a sansanin Gilgal suka ce masa da mutanen Isra’ila, “Daga ƙasa mai nisa muka fito, yanzu fa, sai ku yi alkawari da mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |