Yoshuwa 9:27 - Littafi Mai Tsarki27 Amma Joshuwa ya sa su su zama masu saro itace da masu ɗebo ruwa domin jama'a da bagaden Ubangiji. Zai zama aikinsu na yau da kullum a wurin da Ubangiji zai zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 A ranar Yoshuwa ya sa Gibeyonawa suka zama masu yankan itace da ɗebo ruwa wa jama’ar Isra’ila da kuma domin haikalin Ubangiji a inda Ubangiji zai zaɓa. Abin da suke ke nan har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |