Yoshuwa 9:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai Isra'ilawa suka kama hanyarsu a rana ta uku suka isa biranen mutanen, wato Gibeyon, da Kefira, da Biyerot, da Kiriyat-yeyarim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Saboda haka Isra’ilawa suka tashi a rana ta uku suke je biranen mutanen, wato, Gibeyon, Kefira, Beyerot da Kiriyat Yeyarim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |