Yoshuwa 8:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ya umarce su, ya ce, “Ku tafi, ku yi kwanto a bayan birnin, kada ku yi nisa da birni da yawa, amma dukanku ku kasance da shiri sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 ya ba su umarni ya ce, “Ku ji da kyau, za ku yi kwanto a bayan birnin, kada ku yi nisa da birnin. Kowannenku yă kasance a faɗake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |