Yoshuwa 8:3 - Littafi Mai Tsarki3 Joshuwa kuwa tare da dukan mayaƙa suka yi shirin tashi zuwa Ai. Sai Joshuwa ya zaɓi jarumawa ƙarfafa dubu talatin (30,000), ya aike su da dad dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Yoshuwa da dukan sojojin suka fita su kai wa Ai hari. Sai ya zaɓi sojojinsa waɗanda suka fi saura duka iya yaƙi guda dubu talatin, ya tura su da dad dare အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |