Yoshuwa 8:28 - Littafi Mai Tsarki28 Haka fa Joshuwa ya ƙone Ai, ya maishe ta tsibin kufai har abada. Tana nan haka har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Yoshuwa kuwa ya ƙone Ai, ya mai da ita tarin ƙasa, ta zama kufai har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |