Yoshuwa 8:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sa'ad da Joshuwa da dukan Isra'ilawa suka ga 'yan kwanto sun ci birnin, da kuma hayaƙi ya murtuke bisa, suka juya kan mutanen Ai, suka ɗibge su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Lokacin da Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka ga waɗanda suka yi kwanto sun ci birnin da yaƙi, hayaƙi kuwa ya cika birnin, sai suka juya suka kai wa mutanen Ai hari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |