Yoshuwa 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Dukan mayaƙan da suke tare da shi, suka tafi kusa da birnin, suka kafa sansaninsu arewacin Ai. Tsakaninsu da Ai akwai kwari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Dukan sojojin da suke tare da shi suka nufi birnin, da suka kai kuwa sai suka kafa sansaninsu a arewancin Ai. Tsakaninsu da Ai akwai kwari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |