Yoshuwa 7:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gama Kan'aniyawa da dukan mazaunan ƙasar za su ji labari, su kewaye mu, su shafe sunanmu daga duniya, to, me za ka yi don sunanka mai girma?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Yanzu Kan’aniyawa da sauran jama’a za su ji, za su zo su kewaye mu su share sunanmu daga duniya. To, yanzu me za ka yi don girman sunanka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |