Yoshuwa 7:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ya gabatar da iyalan Yahuza, aka ware iyalin Zera. Ya gabatar da iyalin Zera gida gida, aka ware gidan Zebdi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Gidan Yahuda suka zo gaba, sai aka ware gidan Zera, aka sa suka fito iyali-iyali, sai aka ware Zabdi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |