Yoshuwa 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, ya gabatar da Isra'ilawa kabila kabila, aka ware kabilar Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Kashegari da sassafe Yoshuwa ya sa Isra’ilawa suka fito kabila-kabila, aka ware kabilar Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |