Yoshuwa 7:11 - Littafi Mai Tsarki11 Isra'ilawa sun yi zunubi. Sun ta da alkawarina, wanda na umarce su, gama sun ɗiba daga cikin abubuwan da aka haramta, sun sa a kayansu, sun yi ƙarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Isra’ilawa sun yi zunubi, sun karya sharaɗin da na yi musu. Sun ɗauki waɗansu abubuwan da aka keɓe; sun yi sata, sun yi ƙarya, sun ɓoye su cikin kayansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |