Yoshuwa 6:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai firistoci bakwai su riƙe ƙahonin raguna a gaban akwatin alkawari. Amma a rana ta bakwai za ku zaga birnin sau bakwai, firistoci su yi ta busar ƙahoni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ka sa firistoci guda bakwai su riƙe ƙahoni raguna su kasance a gaban akwatin alkawari. A rana ta bakwai sai ku zaga birnin sau bakwai, firistocin suna busa ƙahoni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |