Yoshuwa 6:24 - Littafi Mai Tsarki24 Suka ƙone birnin da wuta da dukan abin da yake a cikinsa, sai dai azurfa, da zinariya, da kwanonin tagulla, da na baƙin ƙarfe ne, suka ajiye a cikin taskar masujadar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sa’an nan suka ƙona birnin tare da dukan abin da yake ciki tatas, amma suka sa azurfa da zinariya da kayan tagulla da na ƙarfe a cikin ma’aji na haikalin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |