Yoshuwa 6:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sa'an nan suka hallakar da dukan abin da yake a cikin birnin, da mata da maza, yara da tsofaffi, da shanu da tumaki, da jakai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Suka miƙa wa Ubangiji birnin, suka hallaka kowane abu mai ran da yake cikin birnin da takobi, maza da mata, yara da tsofaffi, shanu, tumaki da jakuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |