Yoshuwa 6:15 - Littafi Mai Tsarki15 A rana ta bakwai kuwa suka tashi da sassafe, suka yi sammako, suka zaga birnin yadda suka saba yi har sau bakwai. A wannan rana kaɗai ne suka zaga birnin sau bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 A rana ta bakwai, suka tashi da sassafe suka zaga birnin sau bakwai yadda suka saba. A wannan rana kaɗai ne suka zaga birnin sau bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |