Yoshuwa 6:14 - Littafi Mai Tsarki14 A rana ta biyu kuma suka zaga birnin sau ɗaya, sa'an nan suka koma zango. Haka suka yi ta yi har kwana shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 A rana ta biyu suka sāke zaga birnin sau ɗaya, suka kuma koma masauƙinsu. Haka suka yi har kwana shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |