Yoshuwa 6:1 - Littafi Mai Tsarki1 Aka rufe Yariko ciki da waje, ba mai fita, ba mai shiga saboda Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ƙofofin Yeriko kuwa a kulle suke ciki da waje saboda Isra’ilawa, ba mai fita babu kuma mai shiga. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |