Yoshuwa 5:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “A wannan rana na kawar muku da zargin Masar.” Saboda haka, har wa yau ake kiran sunan wurin Gilgal, wato a kawar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai Ubangiji ya ce wa Yoshuwa, “Yau na kawar muku da zargin Masar.” Saboda haka ake kiran sunan wurin Gilgal har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |