Yoshuwa 5:12 - Littafi Mai Tsarki12 Kashegari bayan da suka ci amfanin ƙasar kuwa, mannar ta yanke, mutanen Isra'ila kuma ba su ƙara samunta ba. A wannan shekara suka fara cin amfanin ƙasar Kan'ana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Kashegari bayan da suka ci amfanin ƙasar kuwa, Manna ta yanke, mutanen Isra’ila kuma ba su ƙara samunta ba. A wannan shekara suka fara cin amfanin ƙasar Kan’ana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |