Yoshuwa 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sa'ad da Isra'ilawa suke zaune a Gilgal, sai suka yi Idin Ƙetarewa a rana ta goma sha huɗu ga watan, da maraice, a filayen Yariko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Da yamman rana ta goma sha huɗu ga wata, lokacin da suke a Gilgal a filin Yeriko, Isra’ilawa suka yi Bikin Ƙetarewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |