Yoshuwa 4:9 - Littafi Mai Tsarki9 Joshuwa kuma ya kafa duwatsu goma sha biyu a tsakiyar Urdun, a wurin da firistocin da suke ɗauke da akwatin alkawari suka tsaya, duwatsun suna nan har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Yoshuwa ya ɗora duwatsu goma sha biyun a tsakiyar Urdun daidai inda firistoci waɗanda suke ɗauke da akwatin alkawarin Ubangiji suka tsaya. Suna nan a can har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |