Yoshuwa 4:6 - Littafi Mai Tsarki6 Wannan zai zama alama a gare ku, don ya yiwu wata rana 'ya'yanku za su tambaye ku, su ce, ‘Ina ma'anar waɗannan duwatsu a gare ku?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 yă zama muku alama. Nan gaba in yaranku suka tambaye ku suka ce, ‘Mece ce ma’anar kasancewar duwatsun nan a nan?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |