15 Ubangiji kuma ya ce wa Joshuwa,
15 Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Yoshuwa,
A ranan nan Ubangiji ya ɗaukaka Joshuwa a idon dukan Isra'ilawa, har suka ga kwarjininsa dukan kwanakin ransa kamar yadda suka ga na Musa.
“Ka umarci firistocin da suke ɗauke da akwatin shaida, su fito daga cikin Urdun.”