Yoshuwa 4:14 - Littafi Mai Tsarki14 A ranan nan Ubangiji ya ɗaukaka Joshuwa a idon dukan Isra'ilawa, har suka ga kwarjininsa dukan kwanakin ransa kamar yadda suka ga na Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 A ranan nan Ubangiji ya ɗaukaka Yoshuwa a gaban Isra’ilawa; suka kuma ba shi girma dukan kwanakin ransa, kamar yadda suka girmama Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |