Yoshuwa 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 Da jama'a duka suka gama hayewa, sai akwatin Ubangiji da firistocin suka wuce gaban jama'ar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai da dukan mutanen suka wuce sa’an nan akwatin alkawari da firistoci suka sha gaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |