Yoshuwa 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai Joshuwa ya ce wa jama'a, “Ku tsarkake kanku, gama gobe Ubangiji zai aikata abin al'ajabi a tsakiyarku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Yoshuwa ya ce wa mutane, “Ku tsarkake kanku, gama gobe Ubangiji zai yi abubuwan al’ajabi a cikinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |