Yoshuwa 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, da shi da dukan jama'ar Isra'ila, suka kama hanya daga Shittim zuwa Urdun, inda suka sauka kafin su haye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Kashegari Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Shittim suka nufi Urdun inda suka sauka kafin su haye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |